money talks, sha hararren mayakin nan wato davido ya sai private jet a inda ya nuna dukkan kayayyakin jirgin baki daya a shafinshi na instagram
yanuna shaidan cewa yanzu shi yasai private jet kuma za a kawo maishi ne nigeria nan da
cikar sati biyu akan kudi zunzurutu har dala naira miliyan a shirin da bakwai $27m
wacca tai daidai da nera dinmu a nigeria har naira billiyan tara da dubu dari bakwai da ashirin
(N9,720,000,000)
A inda yace Air OBO soon land. youngest nigga with a jet.
My baby lands in two weeks.
idan baku manta ba kwana nan Davido Ya saiwa budurwarshi chioma Porsche a ranar birthday dinta
ga dukkan alamu suna cikin babbar daula
No comments:
Post a Comment