Matashin Mawaki Davido Ya Sai Private Jet

 money talks, sha hararren mayakin nan wato davido ya sai private jet a inda ya nuna dukkan kayayyakin jirgin baki daya a shafinshi na instagram

yanuna shaidan cewa yanzu shi yasai private jet kuma za a kawo maishi ne nigeria nan da 
cikar sati biyu akan kudi zunzurutu har dala naira miliyan a shirin da bakwai $27m

wacca tai daidai da nera dinmu a nigeria har naira billiyan tara da dubu dari bakwai da ashirin 
(N9,720,000,000)


A inda yace  Air OBO soon land. youngest  nigga with a jet.

My baby lands in two weeks.

idan baku manta ba kwana nan Davido Ya saiwa budurwarshi  chioma  Porsche a ranar birthday dinta 

ga dukkan alamu suna cikin babbar daula 

No comments:

Post a Comment